Zaben Najeriya
Rikicin da ya dabaibaiye Labour Party ya dauki sabon salo yayin da jam’iyyar ta koka kan makircin wasu mambobinta na son hana karar da Obi ya shigar kan Tinubu.
Jam'iyyar Hope Democratic Party (HDP), ta shigar da sabuwar ƙara a gaban kotun ɗaukaka ƙara tana neman a hana rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban ƙasa.
Kungiyar mutanen yankin tsakiyar Najeriya, Middle Belt Forum ta ce abu guda da Shugaba Buhari zai yi idan yana son yafiya shine gyara kura-kuren da INEC ta yi.
Hon. Mukhtar Aliyu Betara yana cikin ‘Yan majalisar APC da ke hangen kujerar Rt. Hon. Femi Gbajabiamila, zai gwabza da Ahmed Wase, da Aminu Sani Jaji da wasunsu
Rahotanni sun bayyana cewa Sanata Uche Ekwunife mai wakiltar Anambra ta Tsakiya, za ta iya komawa jam'iyyar APC gabanin zaben gwamna na 2025 a jihar Anambra.
Mun tattaro wasu mata wadanda suka shiga takara har suka iya samun nasara a zabe ko suka rike mukamai masu tsoka duk da kasancewar maza sun gawurta a siyasa
Sanata Orji Kalu na APC ya bayyana gaskiyar da ake ciki game da jita-jitan da ake yadawa na cewa bashi da lafiya kuma yana kasar waje yana neman lafiyar likita.
Dazu ne aka ji Lai Mohammed yana bayanin abin da ya jawo shugaban kasa ya kauracewa hatsaniyar da aka shiga a zaben jihar Adamawa da aka kammala a jiyan nan.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri yana ganin ‘Yan Siyasan Abuja ne abokan takararsa a 2023 ba Sanata Aisha Dahiru Binani da ta tsaya a jam’iyyar APC ba.
Zaben Najeriya
Samu kari