Zaben Najeriya
Rahoton da muke samu daga jihar Delta ya bayyana yadda wani shugaban jam'iyyar APC ya fadi matacce jim kadan bayan kammala zabe a Najeriya na shekarar 2023.
Bayan kammala zaben cike gurbi, an fadi adadin kujerun da aka sanar na majalisar dattawa a Najeriya. A halin da ake ciki, APC ce ke da mafi rinjayen sanatoci.
Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Aisha Binani ta zama mace ta farko da aka zabe a matsayin gwamna a Najeriya. An sanar da hakan bayan INEC ta gama zaben ciko
A rahoton da muke samu, an bayyana adadin wadanda suka yi nasara a zaben da aka gudanar a jiya Asabar a Najeriya. An bayyana adadin wadanda suka yi nasara.
Rahoto ya bayyana cewa, dan takarar majalisar wakilai a Sokotoya lashe zabe a karo na biyu bayan da aka tsige shi a 2019, inda Kokani Bala Kebbe ya lashe zaben.
Ya zuwa yanzu, sakamakon zaben jihar Kano da aka gudanar a yau Asabar ya fara fitowa, alamu sun fara nuna wanda zai lashe zaben ba tare da wata hamayya ba.
Wasu da ake zaton yan daba ne sun kawo cikas a yayin gudanar da zabukan cike gurbi na yan majalisu aKatsina. Wakilin PDP a Kankara ya ce jami'an tsaro na kallo.
A yau Asabar ne Hukumar zabe INEC ta ke gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano biyo bayan ayyana zaben a matsayin inconclusive.
Yayin da ake gudanarda karishen zabe a wasu mazaɓaun Kano, wasi yan daban siyasa da yawa sun kai hari tare da tarwatsa mutane a rumafar da ke yankin Fagge.
Zaben Najeriya
Samu kari