Zaben Najeriya
A 2023, APC za ta iya marawa jam'iyyar NNPP baya tayi nasara a zaben jihar Akwa Ibom. Wani Jigon Jam’iyya, Etim Etim ya nuna su na tare da John Akpanudoedehe.
Za a ji Jigon APC, Ann Agom-Eze ta shaidawa manema labarai cewa fito-na-fito da Gwamna David Umahi wajen neman Sanata a APC ya jefa rayuwata a cikin hadari.
Matasa da magoya bayan jam'iyyar APC fiye da 200 daga yankin arewa ta tsakiya, a ranar Juma'a sunyi zanga-zanga kan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar ta y
An Sa Ranar Sauraron Shari’ar Bola Tinubu kan Zargin Badakalar Takardun Makaranta. A na zargin akwai alamar tambaya a game da takardun tsohon gwamnan Legas.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Kamuludeen Shehu Musa, ya fice daga jam'iyyar mai mulki ya shiga Labour Party, gabanin babban zaben 2023.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya yi magana a game da abin da ya jawo rashin hadin kai a shekarun 1960, sannan ya tabo batun siyasar 2023.
Yan ta'adda suna kara samun gindin zama a garuruwan Kaduna tare da kafa 'gwamnati' da 'sansani na dindindin' a jihar ta Arewa maso yamma kusa da babban birnin
Wadanda suka shiga neman tikitin zama ‘Yan Majalisa za su marawa Atiku Abubakar baya ya samu kuri’a miliyan 20, A tarihin Najeriya ba a taba samun wannan ba.
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya bata kai matsayin da ya kamata a ce ta kai ba. A cewar Obasanjo, duk wanda ya ce abubuwa sun
Zaben Najeriya
Samu kari