Zaben Najeriya
Murtala Ajaka, dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi yayi ikirarin an tafka magudi a zaben ranar Asabar amma ba zai tafi kotu ba
Tuni dai an fara kidayar kuri'u a wasu rumfunan zabe da ke jihar Bayelsa inda yau Asabar aka gudanar da zaben gwamnan jihar. Jami'an Hukumar Zabe ne ke aikin kirgar.
Gwamnatin jihar Imo, ta bayyana dalilin da ya sanya jam'iyyun adawa na PDP, LP suka yi rashin nasara a zaɓen gwamnan jihar na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
Ahmed Usman Ododo, zaɓaɓben gwamnan jihar Kogi ya nuna godiyarsa ga Allah bayan nasarar da ya samu a zaɓe. Ya durƙusa a gaban Gwamna Yahaya Bello.
Edozie Njoku ya fadawa manema labarai cewa rikicin APGA zai iya kai Shugaban INEC da Victor Oye zuwa kurkuku. Hukuncin yi wa kotu rashin kunya shi ne dauri.
A halin yanzu an fara kidaya kuri'u a rumfunan zabe a sassa daban-daban na jihar Imo inda mutanen jihar za su zabi wanda zai jagorance su shekaru hudu nan gaba.
Alhaji Usman Ododo, dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a zaben gwamna na 2023 ya yi nasarar lashe zabe a karamar hukumarsa.
A halin yanzu an kawo karshen zaben gwamna a rumfunan zabe da dama a jihar Kogi kuma tuni jami'an Hukumar Zabe mai Zaman Kanta (INEC) sun fara kidaya kuri'u.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya lashe dukkanin ƙananan hukumomi 27 a zaɓen gwamnan jihar Imo da aka gudanar a ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamban 2023
Zaben Najeriya
Samu kari