Jihar Ekiti
Jami'an hukumar tsaro ta Amotekun a jihar Ekiti ta kama wani mutum mai suna Celestine da sabbin takardun naira na bogi da suka haura N250,000 ya tafi kasuwa.
Kotun daukaka kara mai zama a Adi Ekiti babban birnin jihar Ekiti ta kori karar da ɗan takarar Social Democratic Party, Segun Oni, ya shigar gabanta kan zaben.
Hira da wani ‘dan siyasa da aka yi a talabijin ya jawo tsohon Ministan tarayya kuma tsohon Gwamnan na jihar Ekiti yana kara a kotu, ya bukaci ya biya shi N500m.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Oye a jihar Ekiti sun nuna cewa wasu yan bindiga da ba'a gano ko su waye sun yi garkuwa da Rabaran na Cocin Katolika.
Wani boka a yankin Ikere dake jihar Ekiti ya sheka lahira yayin da yake tsaka da sharholiyarsa da matar fasto. Jami'an tsaro suka damke matar tare da bincike.
Kotun sauraron kararrakin zabe dake zama a Ekiti ta jaddada nasarar Oyebanji a zaben Gwamnan jihar da aka yi a watan Yunin 2022. Kotun ta kori karar Segun Oni.
Tsohon ɗan takarar majalisar dokokin jihar Ekiti kuma jigo a jam'iyyar APC yace ayyuka gwamna Oyebanji alama ce ta nasara da ɗan takarar shugaban kasa, Tinubu.
Wasu mutum uku masu matsakaitan shekaru sun gurfana a gaban wata kotun majistare dake Ado-Ekiti kan zarginsu da ake yi da satar Akuya da mallakar awakin sata.
Uwargidan tsohon gwamnan jihar Ekiti, Bisi Fayemi, ta kai korafin wata mata kan zargin tana cin zarafinta, bibiya da cin mutuncinta ta dandalin sada zumunta.
Jihar Ekiti
Samu kari