Jihar Ekiti
Awanni kaɗan bayan kama aiki, sabon gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya nada SSG da Sakataren watsa labarai sannan ya umarci a rufe aljihunan gwamnati.
A yau 16 ga watan Oktoba, zababben gwamnan jihar Ekiti, Oyebanji ya karbi shahadar kama aiki a matsayin gwamanan demokuradiyya na biyar tare da mataimakiyarsa
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose suna cikin mutanen da suka halarci bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Ekiti.
Gwamnan jihar Ekiti ya gode wa mambobin majalisar zartaswan jiharsa yayin da ake shirye-shiryen miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 16 ga watan Oktoba, 2022.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun kitsa sace kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Isaac Foyose da yammacin ranar Litinin 29 ga watan Agusta.
Gwamna Kayode Fayemi na Jihar Ekiti ya sallami wasu daga cikin hadimansa da wasu masu rike da mukaman siyasa. Jaridar The Nation ta rahoto cewa wadanda aka ko
Yayin da shirye-shirye suƙa yi nisa na miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a jihhar Ekiti, gwamna mai barin gado ya fara ɗaukar matakai domin miƙa mulki cikin sauki.
Wata kungiya dake taya tsohon mataimakin shugabankasa Alhaji Atiku Abubakar yakin neman zaben a jam’iyyar PDP, a zaben mai zuwa, ta nesanta kanta da rikicin
Dan takarar gwamna na Jam'iyyar African Democratic Congress a zaben ranar Asabar na gwamna a Jihar Ekiti, Wole Oluyede, a ranar Laraba ya bayyana nadamar shiga
Jihar Ekiti
Samu kari