Jihar Edo
Gwamna Godwin Obaseki na jahar Edo ya taya ma'aikatan jiharsa murnar ranar ma'aikata ta duniya tare da musu albirin da kara mafi karancin Albashi zuwa N40,000.
Wasu 'ya'ya sun tsunduma cikin tsananin farinciki bayan an gano mahaifiyarsu Florence Ikhine, wacce ta bace a shekarar 2002 a Benin dake jihar Edo, shekaru 20.
Matar gwamnan Ondo Betty Anyawu ta na so ta yi takarar kujerar Majalisar Dattawa a inda ta fito, gabashin jihar Imo a zabe mai zuwa da za ayi a shekarar 2023.
A ranar Alhamis, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatinsa ke cika duk alkawuran da ya daukar wa ‘yan Najeriya yayin kamfen din zaben 2015, Ni
Dele Momodu, dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya sanar da dalilinsa na kin ka ziyara kauyensu, Ihievbe da ke Owan ta gabas a Jihar Edo akai-aka
Kwamaret Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki ya ayyana shiga tseren takarar kujerar Sanata mai wakiltar Edo da arewa a majalisar ƙasa.
Gwamnan jihar Edo ya fara ɗaukar matakai a kokarin da gwamnatinsa take yi na canza Majalisar wasannin jigar zuwa hukumar wadanni ta jihar Edo, ya kori ma'aikata
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbi wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Edo, Isaiah Adanagbe, sakataren jam'iyyar a m
Jam'iyyar APC reshen jigar Edo ta sanar da cewa yan majalisu 14 da suka cigab da zama a jam'iyyar duk da dauya shekara gwamna za su samu tikitin takara a 2023.
Jihar Edo
Samu kari