Jihar Edo
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun bindige wasu yan bindiga uku daga cikin tawagar yan ta'addan da suka addabi matafiya a kan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo.
Wasu ‘yan bindigan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani bakon haure da ke aiki da wata ma’aikata a Edo ranar Litinin kuma sun kashe dan sanda.
Kyawawan hotunan Oba of Benin, Ewuare II tare da amaryarsa, Sarauniya Aisosa, tare da yara hudun da ta haifa masa sun bayyana yayin da ake shagalin sunan su.
Wani tsoho mai shekaru 76, Osagie Robert ya shiga hannun jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA a jihar Edo. Tsohon wanda yafi shahara.
Mutum uku sun balle tare da tserewa daga gidan gyaran hali na Ilorin da ke jihar Kwara yayin da binciken sirri ya tabbatar da cewa ana kokarin balle gidan Edo.
A cikin shekara daya da gata gabata, mazauna gidajen gyaran hali 5,238 suka tsere daga gidaje daban-daban a fadin Najeriya,kamar yadda Premium Times ta kiyasta.
Wani dan siyasa a kudu ya bayyana cewa, ya kamata 'yan Najeriya su fahimci wani yare. Ya ce su fara jifan wadanda basa cika musu alkawuran da suka dauka a yanki
Daliban makarantar sakandare a jihar Edo sun yi wa dan sanda tsirara, sun kori shugaban makaranta da malamai tare da kone wani sashi na makarantarsu a jihar.
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
Jihar Edo
Samu kari