Jihar Edo
Oba na Benin, Ewuare II ya zargi hukumar yaki da cin hanci ta EFCC inda ya ce wasu jami'anta na karbar rashawa musamman fifita wadanda suka fi bata kuɗi.
Siyasar Najeriya tana zuwa da kalubale da yawa da suka haɗa da neman iko kan mulki na tsawon lokaci da kuma cin amana daga yaran siyasa ga masu gidansu.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Edo ya bada umurmi ga jami'ansa kan yin hadaka da yan banga wurin ceto ma'aikatan kamfanin simintin Dangote da aka sace.
An shiga tashin hankali bayan wasu 'yan bindiga sun farmaki ma'aikatan kamfanin simintin Dangote da ke jihar Edo inda suka sace da dama da raunata wasu.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Francis Okiye, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya fadi dalilin daukar matakin.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya bayyana cewa na lalata abubuwan alheri da dama da ya kawo Najeriya bayan barin mulki a shekarar 2015.
Gamayyar kungiyoyin fararen hula karkashin kungiyar NCSO sun yi karar dan takarar gwamnan APC a zaben jihar Edo ga hukumar EFCC kan zargin ya ci zarafin Naira.
Kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya nemi yafiya kan rigimar da ta barke a majalisar biyo bayan dakatar da wasu mambobi uku da ya yi.
Jam'iyyun PDP da APC a jihar Edo sun tafka asara na rashin 'yan takarar gwamna a jihar bayan sun yi murabus daga jam'iyyar tare da bayyana dalilansu.
Jihar Edo
Samu kari