Jihar Edo
Wani dan sanda ya shiga hannun 'yan uwansa bayan da ya yiwa farar hula barazana da bindiga kirar AK47 a jihar Edo. AN bayyana yadda za a yi dasi.
Yayin da ake daf da gudanar da zabe a jihar Edo, jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi babban kamu yayin da jiga-jigan jam'iyyar PDP suka sauya sheka.
Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta ce ita ce a kan gaɓa wajen kokarin samun nasara a zaben gwamnonin da ke tafe a jihohin Ondo da Edo.
Omobayo Godwins ya bayyana cewa samun makoma mai kyau na ɗaya daga cikkn dalilin da suka ja ra'ayinsa ya sauya sheƙa daga Labour Party zuwa PDP a Edo.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya bayyana cewa ba zai haƙura ba, zai ɗauki matakin shari'a kan tsigewar da aka masa ba hisa ƙa'ida ba.
Awanni bayan tsige Kwamared Philiph Shaibu, Gwamna Godwin Obaseki ya ɗauki ɗan shekara 37 a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Edo ranar Litinin.
Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar Edo daga kan mukaminsa. An tsige Philip Shaibu ne kan wasu zarge-zarge da ake yi masa.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamared Philiph Shaibu, yana da ragowar dama ɗaya da zai kare kansa kan zargin da ake masa a gaban kwamitin bincike.
Kwamitin mutum bakwai da babban alkalin jihar Edo ya kafa ya fara zaman domin bincike kan zargin da majalisar dokoki ke wa mataimakin gwamna, Shaibu.
Jihar Edo
Samu kari