Jihar Edo
Ƴan banga sun kai hari ofishin ADC a Benin; sun lalata kayayyaki tare da ƙoƙarin ƙona ginin da man fetur don tsoratar da jam'iyyar hamayya kafin zaɓen 2027.
Iyalan Hausawa 16 da aka kashe a Edo suna cikin kunci har yanzu, suna korafi kan rashin taimako daga gwamnatin, yayin da aka shirya zanga-zanga a Abuja.
Wasu daga cikin gwamnoni 36 na Najeriya sun kasance tsofaffin sanatoci. Wadannan gwamnonin sai da suka fara zuwa majalisa kafin au dawo jagorancin jihohinsu.
Tsohon shugaban APC, John Odigie-Oyegun ya bayyana matakan da za a dauka domin ruguza jam'iyyar APC a zaben 2027. Oyegun ya karbi 'yan LP zuwa ADC a Edo.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya dauki matakin kokar daya daga cikin hadimansa. Korar da aka yi masa na da nasaba da zanga-zangar da aka yi a jihar.
Al'ummar Hausawa a Kudancin Najeriya na fuskantar hare-hare da kisan gilla, tare da asarar rayuka da dukiyoyi a Anambra, Imo da Edo da sauran jihohi.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, ya ce tarzomar Ekpoma ba zanga-zangar dalibai ba ce, illa rikici da aka shirya kuma aka dauki nauyinsa daga kasashen waje.
Rundunar 'yan sandan jihar Edo ta dawo da zaman lafiya bayan wasu masu zanga-zanga kan tsaro sun farmaki Hausa da gidan sarki a Ekpoma a jihar Edo.
Fusatattun matasa sun korar 'yan kasuwar Hausawa a Ekpoma, Gwamna Okpebholo ya yi Allah-wadai da harin. 'Yan sanda sun ceto mutane tara daga masu garkuwa.
Jihar Edo
Samu kari