Jihar Edo
Gwamna Godwin Obaseki na Edo ya caccaki mataimakinsa, Philip Shaibu kan fitar da sanarwa inda ya ce ba shi da wannan iko saboda shi ba mataimakin gwamna ba ne.
Majalisar jihar Edo ta janye dakatarwar da ta yi ga mambobinta guda biyu a watan Mayun 2024 da ta wuce kan zargin neman tsige shugabanta da mukarrabansa.
Wasu tulin magoya bayan jam'iyyar PDP sun fita zanga-zanga a babban ofishin hukumar zaɓe INEC na jihar Edo, sun bukaci a soke sakamakon zaɓen gwamna.
Dattawa da shugabannin yankin Okpella da ke jihar Edo sun yi fatali na nadin Lukman Akemokhue a matsayin sarki da Gwamna Godwin Obaseki ya yi a jihar.
Gwamnatin jihar Edo ta zargi mataimakin gwamna, Philip Shaibu ta shirya makarkashiya domin mamayar gidan gwamnati a ranar Litinin 30 ga watan Satumbar 2024.
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kawo ziyara jihar inda daruruwan mutane daga karamar hukumar Bichi suka tarbe shi.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sake rashin nasara a kotu kwanaki kadan bayan jam'iyyarsa ta fadi zaben gwamnan jihar da aka gudanar a makon jiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bai wa zababben gwamnan jihar Edo takarɗat dhaidar lashe zaben da aka yi ranar Asabar, 21 ga watan Satumba, 2024.
Ana hasashen jam'iyyar APC za ta taka rawar gani a zabukan jihohin Ondo da Anambra da Osun da Ekiti da za a gudanar kafin babban zaben 2027 mai zuwa.
Jihar Edo
Samu kari