Matsin tattalin arziki
Peter Obi ya fadawa gwamnatin Bola Tinubu hanyar da za a bi domin a samu abinci. Gwamnatin tarayya tana kokarin magance hauhawar farashi da tsadar kaya.
Babban kamfanin sarrafa kayayyakin abinci, Nestle Nigeria ya tafka asarar naira biliyan 104.03 bayan da darajar Naira ta fadi a kasuwar duniya a 2023.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya jaddada cewar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari shine ya jefa 'yan Najeriya a mawuyacin hali.
Yayin da 'yan Najeriya ke cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa, Sarkin Gwandu ya shawarci ‘yan kasuwa kan jin tsoron Allah a kasuwancinsu na siyar da kaya.
An tsare Ba Amurke da Bature da suka zo tattauna kan takunkumin da aka kakabawa Binance duk a kokarin ganin kimar Naira ta farfado a kasuwar canji.
A kokarinta na dakile harkar Kirpto, Gwamnatin Tarayya ta tsare shugabannin Binance a birnin Abuja inda ta ke zargin harkar na durkusar da tattalin arziki.
Yayin da ake fama da tsadar rayuwa da na kayan abinci, mutane a babban birnin tarayya Abuja sun hakura da cin nama inda suka koma siyan awara suna daurawa a abinci.
‘Yan Najeriya sun yi martani yayin da Sanata Dino Melaye ya saki satifiket din tsira daga hannun Tinubu, yayin da yake martani ga halin da ake ciki a kasar.
Bayan shafe tsawon shekaru 13 a banki, wata mata ta ajiye aikinta sannan ta koma ga noma. Ta mayar da gidanta wajen kiwon kifi da kaji kuma tana samu sosai.
Matsin tattalin arziki
Samu kari