Matsin tattalin arziki
Rahoto ya bayyana yadda bashin da ake bin Najeriya ya karu idan aka kwatanta da wanda ake bin kasar a shekarar da ta gabata bayan da Tinubu ya karbi mulki.
Gwamna Abdullahi Sule ya ba da umarnin gudanar da cikakken bincike domin gano maƙasudin turereniyar da ta yi ajalin ɗalibai a jami'ar jihar Nasarawa.
Rahotanni sun bayyana cewa ana fargabar ɗalibai 7 na jami'ar jihar Nasarawa sun mutu sakamakon turmutsitsin da suka yi a wurin rabon tallafin shinkafa.
Idan muka duba kasuwar canji a ranar Laraba, za mu ga cewa an yi cinikin $1 akan N1,410 a hada-hada, N1,492 a kasuwar NAFEM. Darajar Naira ta ƙaru da N68.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya biya bashin Dala $7bn na daloli da tsohon gwamnan bankin, Godwin Emefiele ya ciyo lokacin da ya ke rike da kujerar gwamnan bankin.
Duk da halin matsi da 'yan kasa su ke ciki, Shugaba Tinubu ya bukaci yin gyaran fuska daga Majalisa kan alawus da albashin ma'aikatan shari'a a kasar.
Majalisar dattawa ta ce ta bankado kura-kurai a bashin N30tn da bankin CBN ya ba gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari, ta gayyaci Olayemi Cardoso.
Kamfanin Dangote da wasu daga cikin manyan kamfanoni a Najeriya sun yi asara mai girma a shekarar 2023. Jimillar asarar da suka yi ta kai ta N1.7tr.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya raba tallafin maƙudan kuɗi ga iyaye mata da ƴan mata waɗaɓda rikicin ƴan bindiga korona ta shafa a jihar.
Matsin tattalin arziki
Samu kari