Matsin tattalin arziki
Darektan yada labarai na kwamitin takarar Bola Tinubu ya na so a sauke Godwin Emefiele. Bayo Onanuga yana ganin babu dalilin da Emefiele zai cigaba da rike CBN
A labarin da muke samu, bankunan Najeriya sun fara raba kudi a daidai lokacin da ake cikin matsin adadin kudaden da ake samu a kasar nan. Ga abin da ke faruwa.
Cibiyar CPPE ta ce abin da mutane suka rasa daga lokacin da aka canza kudi zuwa yau, ya kai Naira Tiriliyan 20. Dr. Muda Yusuf ya ce tattalin arziki ya ruguje.
Gwamnan jihar Ogun ya bayyana matsayrsa game da yadda ake ci gaba da kin tsoffin takardun Naira ya ce zai tabbatar da garkame wuraren kasuwanci kawai a jihar.
Kungiyar IPMAN ta dillalan man fetur ta bayyana rashin amincewarta da ci gaba da karbar tsoffin kudi duk da kuwa CBN ya ce ci gaba da kashe kudaden kamar kotu.
Mafi yawan sababbin kudin da bankin CBN ya buga sun shiga bankunan Access Bank. Legas ce gaba a garuruwan da aka fi aikawa sababbin kudin, Enugu da Uyo na baya
Jihohi za su yi karar Gwamnati da CBN a kan rashin dawo da N500, N1000. Lauyoyin Jihohin da suka je kotun koli sun nuna shirya yin karar Ministan shari’a da CBN
Wani masanin tattalin arziki ya bayyana kadan daga abubuwan da CBN ya kuskure wajen kawo batun sauyin kudi da kawo dokar kashe takardun Naira a Najeriya yanzu.
A rahoton nan, za a ji wasu daga cikin gwamnonin jihohi sun soma shirye-shiryen shiga kotu da Ministan shari’a, Abubakar Malami da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Matsin tattalin arziki
Samu kari