Hukumar EFCC
Wasu ‘ya ‘yan APC sun rubuta takardar korafi, suna zargin an saci miliyoyin kudi a asusun jam’iyya, Idowu Olaonipekun da Ayinde Suuru suka rubuta wannan takarda
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a jihar Legas, ta amince da sakin kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, kan beli mai kunshe da wasu sharudda.
Hukumar EFCC ta cafke wani Sunday Adepoju, mamallakin gidan kulob na De Rock dake Ibadan tare da wasu mutane 21 bisa zargin zamba ta yanar gizo a kwanan nan.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta sake kama kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, kan almundahana.
Jim kadan bayan tsige kakakin majalisar dokokin jihar Ogun Olakunle Oluomo, hukumar EFCC ta shigar da wasu tuhume-tuhume 11 kansa tare da wasu mutum uku...
Za a ji Gwamnatin Tarayya ta tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyin da Abba Kyari ya boye. An tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyinsa da ke Abuja da Borno.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'anatti, EFCC, tun kafuwarta a 2003 karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ta kama a kal
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC tace zata daukaka kara kan hukuncin babbar kotun jihar Plateau bayan ta wanke tsohon gwamnan jihar, Jonah Jang da Yusuf Pam.
Jihar Enugu - Hukumar EFCC shiyyar Enugu ta sami nasarar kama wasu mutane arba’in da daya da take zargi da zamba ta yanar gizo a garin Awka na jihar Enugu.
Hukumar EFCC
Samu kari