Hukumar EFCC
Tsohon gwamna Samuel Ortom ya yi martani ga rahoton cewa hukumar EFCC na shirin kama shi jim kadan bayan ya mika mulki ga sabuwar gwamnatin APC a jihar Benue.
Sabon shugaban ƙasar Najeriya Bila Ahmed Tinubu ya bayar da umarni ga jami'an hukumar tsaro na farin kaya kan su fice daga ofishin hukumar EFCC da ke Ikoyi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin tafiya da matasa a gwamnatinsa lokacin da yake yakin neman zabe. A yau mun tattaro muku matasa 4 na gwamnatin.
Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) ta bukaci hukumomar EFCC ta hana duk wani mai mukami a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari barin kasar Najeriya.
Da safiyar ranar Talata ne jami'an tsaro na farin kaya wato DSS, suka mamaye ofishin hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), da ke Ikoyi jihar Legas.
Gamayyar wasu kungiyoyi masu rajin yaki da cin hanci da rashawa sun bukaci shugaban hukumar EFCC ta kasa , Abdulrasheed Bawa da ya sauka daga mukaminsa domin.
Tsohuwar ministar albarkatun man fetur a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, Mrs Diezani Alison-Madueke, ta kai hukumar EFCC ƙara a gaban kotu.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce a shirye yake ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin janci da rashawa bayan ya rasa rigar kariya daga 29 ga watan Mayu.
Kotun Koli a Najeriya ta gargadi EFCC da sauran hukumomi masu dakile cin hanci da kada su kuskura su sake cin zarafin wani mai mukamin gwamnati a jihar Kogi.
Hukumar EFCC
Samu kari