Hukumar EFCC
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ta bakin mai magana da yawunsa, Mista Zailani Bappa, ya ce a halin yanzu ba zai ce komai ba kan zargin EFCC ke masa.
Gwamnatin tarayya ta maida martani ga kalaman gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, wanda ya nemi EFCC ta fara bincikar ministoci da hadiman shugaba Buhari.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ce tana binciken gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle bisa zargin sama da fadi na N70bn a lokacin mulkinsa.
Gwamnatin Nyesom Wike ta na shari’a da gwamnatin baya. Ganin sun ki zuwa kotu domin su kare kan su, wani Alkali ya yarda a kama Rotimi Amaechi da Tony Cole
Ana musayar kalamai bayan Bello Matawalle ya fadawa EFCC ta binciki Ministoci da manyan Aso Rock. Hukumar ta ce za ta soma binciken Gwamnoni da za su bar mulki.
Satar da ake tafkawa a Gwamnati ta girgiza Muhammadu Buhari. Mai magana da bakin shugaban Najeriya ya ce babu wani wanda ya yi wa Buhari shaidar rashin gaskiya
Wani jami'in hukumar EFCC ya gamu da ajalinsa a jihar Sokoto. Jami'in ya mutu ne bayan faɗa ya ɓarke tsakaninsa da abokan aikinsa a dalilin ajiyar wasu kaya.
Sanata Uzor Kalu yana so ya zama shugaban majalisa, amma har gidan yari ya je. EFCC ta taba cafke sauran 'yan takara irinsu Abdulaziz Yari da Godswill Akpabio
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Hukumar EFCC
Samu kari