Hukumar EFCC
Ministan Harkokin Jiragen Sama, Festus Keyamo zai shiga matsala kan bincikar badakalar kudade wanda wasu tsoffin ministocin Buhari suke ganin hakan zai gaba su.
Alkali ya yanke hukuncin biyan tarar N20 ko daurin shekaru 3 a babban kotun jihar Gombe ga Matar ta hada kai da Mohammad Babayo Maina domin karbar N3m.
Gwamnatin jihar Kogi ta koka kan yunkurin da wasu ‘yan siyasa ke yi na bata sunan tsohon gwamna jihar, Yahaya Bello. EFCC na zargin Bello da satar naira biliyan 8.2.
Babbar kotun tarayya da ke jihar Legas ta soke tuhumar karkatar da kuɗin da ake wa tsohon hafsan rundunar sojin samaɓ Najeriya, Amosun da wasu mutum biyu.
Hukumar EFCC ta kulle asusun bankin dan uwan Ministan Buhari, Hadi Sirika mai suna Abubakar Ahmed Sirika dauke da biliyan uku kan badakalar biliyan takwas.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta cafke wani babban fasto bisa zarginsa da laifin damfarar mabiyansa makudan kudi har N1.3bn.
EFCC ta ce akwai kungiyoyi da shugabannin addini dumu-dumu a harkar satar kudin jama’a. A lokacin da ake da malamai na Allah, akwai wadanda abin duniya ne gabansu.
Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya bayyana babbar fargabr da yake yi ta shugaban hukumar EFCC na iya rasa mukaminsa. Ya bayyana dalilansa.
Sadiya Umar-Farouk da magajiyarta watau Betta Edu su na tsare a yanzu. Shake Ministoci 2 da EFCC tayi ya fito da Naira Biliyan 30 da aka nemi a sace a gwamnati.
Hukumar EFCC
Samu kari