Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta na zargin akalla tsofaffin gwamnoni 54 a Najeriya da badakalar N2.187trn yayin da suke mulkin jihohinsu daban-daban tun bayan dawowar dimukradiyya.
Shugaban kungiyar Neja Delta (PANDEF), Edwin Clark ya zargi Muhammadu Buhari da daurewa cin hanci gindi bayan goyon bayan tsohon shugaban APC, Abdullahi Adamu.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta yi magana kan binciken tsohom gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, kan zargin karkatar da N70bn.
Kungiyar APC akida ta yi kira ga EFCC kan cigaba da binciken minstan tsaro Bello Matawalle. Kungiyar ta yi kiran ne bayan gudanar da zanga-zanga a hedikwatar hukumar
Matakin da tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello ya dauka na gujewa kamu ko mika kansa domin amsa tambayoyi a hukumar EFCC ya jawo Allah wadai daga tsofaffin gwamnoni 2.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsohon kwamishinan kudi na jihar Kwara a gaban kotu kan badakalar N1.22bn.
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
Wata kotu a Maiduguri ta yi daurin shekara ga wanda ya ci dukiyar marayu har naira miliyan 12. Alkalin kotun ya ce sun yi hukuncin ne bayan tabbatar masa da laifin
Kwamitin da ke sauraron korafin da gwamnatin Kano ta shigar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci al'umma da su bada shaida kan lamarin domin yin adalci.
Hukumar EFCC
Samu kari