Jihar Ebonyi
Rundunar yan sandan Najeriya ta gano abun da ta bayyana a matsayin babban masana’antar kera bama-bamai wanda mambobin kungiyar yan aware na IPOB ke gudanarwa.
A ranar Laraba, 14 ga watan Disamba ne wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka farmaki kasuwar Ndufu Alike Ikwo, Ebonyi sun kona babur da kashe mutum 1.
Dakarun sojoji a ranar Litinin, 12 ga watan Disamba sun fatattaki al’ummar yankin Obeagu a karamar hukumar Ishielu ta jihar Ebonyi, inda suka kona wasu gidaje.
Rahotannin da muke samu yanzu haka daga Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya, ya nuna cewa wasu miyagu sun kai hari mai muni.
Babban kotun tarayya dake zamanta a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, a ranar Juma'a ta kori ciyamomi 13 da kansiloli 171 na jam'iyyar APC daga mukaminsu.
Bayan kai ruwa rana na tsawon lokacin kan waye sahihin ɗan takarar Sanata a mazaɓar Ebonyi ta kudu, Kotun koli ta tabbatar da gwamna Dave Umahi a matsayin.
Babbar Kotun tarayya ta kori shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Ebonyi daga matsayin ɗan takarar APC a mazaɓar Ezza ta arewa maso yamma a 2023.
Babbar Kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta rsuhe zabukan fidda gwanin PDP a jihar Ebonyi, ta baiwa jam'iyyar kwanaki 14 ta canza zaben.
Gwamnoni irinsu Samuel Ortom, David Umahi, AbdulRahman AbdulRazaq, Solomon Lalong, Dapo Abiodun da Nyesom Wike sun maida martani ga kalaman Muhammadu Buhari.
Jihar Ebonyi
Samu kari