Daukan aiki
Kamfanin Dangote ya bude wa matasan Najeriya kofar samun shiga shirin ba wadanda suka kammala karatu aikin ba su horo na musamman na na shekarar 2025.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauki matakan ci gaban ilimi da suka hada da daukar jami’an tsaro 17,600, kaddamar da shirin ICT, da rancen kudin sayen mota ga malamai.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
Gwamnatin Tarayya ta umarci manyan makarantun da suka samu izinik ɗaukar ma'aikata su bi tsarin gaskiya da adalci ta hanyar da tallata guraben aiki a jaridu.
Gwamnatin Bauchi karkashin jagorancin Gwamna Bala Mohammwd ta shirya ɗaukar matasa aƙalla 10,000 aiki domin rage zaman kashe wando da inganta ayyukan gwamnati.
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin inganta rayuwar yaran da iyayensu suka rasu su ka bari ta bangarorin ilimi, aikin yi da sauran ababen more rayuwa.
Ma'aikatun gwamnatin Bola Ahmed Tinubu guda biyu sun bayyana shirin hadin gwiwa da zai bayar da damar samawa 'yan kasar nan ayyuka akalla miliyan biyar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi raddi ga malaman coci da suka ce gwamnatinsa ba ta tafiya kan daidai. Ya ce yana kan hanyar samar da ayyuka ga matasa miliyan 10.
Gwamnatin jihar Kebbi na daukar malaman makaranta 2,000 domin inganta ilimi. Za a tura malaman makarantun gwamnati domin koyar da dalibai a sassan jihar.
Daukan aiki
Samu kari