Daukan aiki
Kamfanin KAEDCO ya yi martani ga kungiyar NUEE da ta shiga yajin aikin kan korar ma'aikata. Kamfanin ya tabbatar da cewa ma'aikata 450 kawai ya sallama daga aiki.
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sababbin sakatarori da kwamishinoni tare da yin kira gare su da su yi aiki da gaskiya da jajircewa domin cimma burin gwamnati.
Hukumar daukar ma'aikata ta kasa ta sanar da matasan kasar nan da su karkade takardunsu domin neman guraben aikin da ta ware domin rahe rashin aiki.
Gwamnan Dauda Lawal, ya bai wa dalibai 16 da suka yi karatun jinya daga Sudan aiki kai tsaye, yayin da ya jaddada cewa Zamfara ta ayyana dokar ta baci kan ilimi.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin ɗaukar Hassana Nazifi, makauniyar da ta kammala digiri a BUK aiki nan take, ya ce za a naɗa ta muƙami.
Gwamnati za ta dauki matasa masu shekara 25 zuwa 35 domin su yi aiki a ƙananan hukumomi 774 karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP. An kafa sharudda.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Muhammadu Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati na aiki tukuru domin magance matsalar rashin aikin yi a kasar nan.
Gwamna Dauda Lawal ya amince da ɗaukar malamai 2,000 a Zamfara don inganta ilimi, tare da gina makarantu da samar da kayan aiki ga ɗalibai da malamai.
Hukumar Shari’a ta Jigawa ta sallami ma’aikata uku tare da ladabtar da wasu alkalai saboda karya dokokin aiki, tana mai da hankali kan inganta gaskiya da adalci.
Daukan aiki
Samu kari