Daukan aiki
Wani dan Najeriya da ya zama miloniya da sana’ar kyadi inda ya ke sayar da karafa ya bayyana yadda mutane suka dinga yi masa kallon mahaukaci. A wata tattaunawa
Majalisar ta yi imanin cewa hakan zai zama hanyar karfafa kwarin gwiwa ga daliban Najeriya da kuma baiwa wadanda suka kammala karatu damar kara kaimi a karatuns
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Muhammad Sani Zorro, dan jarida, dan siyasa kuma tsohon dan majalisa a matsayin babban mataimaki na musamman ga shug
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwa mai muhimmanci game da adadin wadanda suka cike fom din neman aikin da kuma ranakun fara tantace wadanda zaa
Wata mai aiki mai suna Blessing, ta arce da kudi da sarkokin kimanin miyan goma sha hudu (N14m) daga gidan maigidarta dake unguwar Victoria Island, jihar Legas.
Hukumar kula da ma'aikata na Jihar Kano ta sallami a kalla mutane hudu daga aiki saboda samunsu da gabatar da takardun bogi da yin karya a wasu bayanansu, Vangu
Sanatoci a wani zama sun samu sabani biyo bayan kawo batun rashin adalci a daukar ma'aikata da rundunar sojin Najeriya ta aiwatar a kwanakin baya. An kare taro
Hukumar yan sandan kasar nan ta bude sahfin yanar gizo da zaka nemi aikin jami'in dan sanda, daga yau 29 ga watan nuwamba, 2021, zuwa mako shida masu zuwa.
Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.
Daukan aiki
Samu kari