Kasar waje
Ibraheem El-Zakzaky ya bayyana cewa kusan jirgi daya ya dauko mutanen Nijar da na Najeriya, ya ja-kunne a kan shirin aukawa makwabta da yaki da sunan ECOWAS.
Kasar Nijar ta yi iyaka da Najeriya ta garuruwa irinsu Jibia, Illela, Baure, Kamba a Arewa. Saboda haka ne Bola Ahmed Tinubu ya kira wasu Gwamnoni zuwa taro.
Kungiyar limaman majami'u da takwararta ta Jama'atu Nasril Islam sun yi gargadi kan shirin afkawa Nijar da kasashen ECOWAS ke shirin yi, sun neman a yi sulhu.
Sheikh Bello Yabo ya gargadi Gwamnati cewa mutanen Nijar da Najeriya ‘yanuwa ne, Malamin Musulunci ya caccaki shugaba Tinubu a kan shirin yaki da makwabtan.
Meye kuka sani tsakanin Najeriya da Nijar wajen karfi da sauran abubuwan da ya kamata kowa ya sani? Mun tattaro muku bayanan da ya kamata ku sani game da kowa.
Akwai wasu kasashen Afrika da suka sha fama da shugabanninsu, duk da kuwa ana ci gaba da tafiya kan tafarkin dimokradiyya a wannan karo. Ga nan wasu kasashen.
Jam'iyyar PDP ta bayyana gargadinta ga Bola Ahmad Tinubu shugaban Najeriya game da aniyarsa ta tabbatar da ya ragargaji sojin Nijar saboda sun yi juyin mulki.
Hukumar matasa masu yi wa kasa hidima, NYSC ta musanta jita-jitar cewa za ta tura masu bautar kasa zuwa Jamhuriyar Nijar don taimakawa sojojin Najeriya a yaki.
Jama'a sun yi nishadi bayan ganin wasu kyawawan 'yan mata da ke aikin soja suna tika rawa a kafar sada zumunta bayan da suke kan aiki a cikin kakin aikin su.
Kasar waje
Samu kari