Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Gombe ta bayyana abinda yasa ta nemi jami'an hukumar yan sanda su yi ram da hadimin sanata Danjuma Goje na jihar Gombe.
Jigon babbar jam'iyyar hamayya a jihar Abia ya gargaɗi masu ruwa da tsaki a PDP ta ƙasa, kada du yi kuskuren barin Sanata Kalu da gwamnan Ebonyi su dawo PDP.
Gwamna Nyesome Wike na jihar Rivers ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC mai mulki a kasa za ta tarwatse kafin babban zaben shekarar 2023, ya ce hakan zai faru ne
Rundunar yan sandan kasar nan reshen jihar Kano, ta bayyana cewa jami'ai sun samu nasarar damke mutum 13 daga cikin yan daban da suka kai hari ofishin APC.
'Yan jam'iyyar APC sun koka kan yadda wasu 'yan cikin gida ke kokarin bata sunan jam'iyyar. Sun zargi cewa, wasu daga cikinsu 'yan PDP ne a cikin jam'iyyar APC.
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Kano ya bayyana cewa wasu gungun yan daba da ba'a san ko suwaye ba sun farfasa ofishin jam'iyyar APC na tsagin Shekarau.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana irin shirin da ya yiwa sauran jam'iyyun siyasa a jihar idan zaben 2023 yazo. Ya ce, zai koya musu darasi mummun
A karshe, APC ta zabi ranar da za tayi zaben sababbin Shugabannin Jam’iyya na kasa. Tun watan Yunin 2020 da aka ruguza majalisar Oshiomhole, ake jiran zabe.
Jami'an ma'aikatar filaye tare da yan sanda sun rufe ofishin Lauya Nureini Jimoh, SAN, da ke 16c Murtala Mohammed Wy a Kano, Daily Nigerian ta ruwaito. Mr Jimoh
Jam'iyyar APC
Samu kari