Jam'iyyar APC
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), shiyar jihar Anambra a ranar, 25 ga Nuwamba ta sanar da dakatad da shugabanta, Cif Basil Ejidike, rahoton The Nation.
Rikicin siyasa a jihar Gombe ya kara kamari yayin da sanata Goje da gwamna Inuwa suka samu sabanin siyasa. 'Yan APC a jihar sun batr jam'iyyar saboda rikicin.
Gwamnan jihar Nasarawa ya bayyana dalilin sa yasa APC bata gaggawa akan abubuwan da suka shafi aikin jam'iyya da kuma jagorancinta. Ya ce APC bata shirya faduwa
Gwamna mai Mala Buni kuma shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa sun kai babban taron jam'iyyar zuwa 2023 ne saboda wasu dalilai.
Shugaban gwamnonin PDP, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa Najeriya ba za ta iya jure wasu shekaru hudu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Gwamnatin Kano ta yi watsi da jita-jitar dake yawo cewa gwamna Ganduje ya fara shirin tube Shekarau daga sarautarsa ta 'Sardaunan Kano' saboda rikicin siyasa.
Yayin da aka kammala zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar APC ta ce sam bata amince da sakamakon zaben ba. Saboda haka, ta bayyana cewa za ta shiga kotu.
Bayan saka ranar zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC na kasa, jiga-jigan jam'iyyar suna ta cece-kuce tare da maganganu kan watan Fabrairun da aka saka .
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC inda suka tantance ranar da za a yi taron gangamin jam'iyyar APC na kasa a shekara mai zuwa.
Jam'iyyar APC
Samu kari