Jam'iyyar APC
Tsohon dan majalisar wakilai daga Kaduna, Samaila Suleiman, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki. Bai fadi ina zai koma ba.
Wasu makusantan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso suka ziyarci Ibrahim Shekarau a Abuja a ranar Alhamis domin lallaba shi ya dawo jam'iyyar PDP.
Wasu jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Obanliku a jihar Cross River su biyar sun sauya sheka zuwa Peoples Democratic Party.
Shugaba Muhammadu Buhari ya cacccaki kafofin yada labarai kan bata lokaci wajen bada rahotanni kan rikicin da ya barke a jam'iyyar All Progressives Congress.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya gargaɗi jagorori da kuma mambobin APC da su canza tunani matukar suna son jam'iyyar ta ɗora nasara daga inda ta fara.
Tun baya sauke gwamnan Ebonyi, Dave Umahi daga kujerarsa, wasu daga cikin 'yan siyasar Najeriya sun fara shan jinin jikinsu ganin cewa sun sauya sheka su ma.
Jagoran APc na kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, a babban birnin tarayya Abuja yau.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya gargaɗi takwarorinsa na APC kan kalaman da wasu ke amfani da du game da rikicin shugabancin jam'iyyar APC dake faruwa
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi gaba kuma ta dawo baya, tace har yanzun gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ne shugaban dake jagorantar kwamitin riko.
Jam'iyyar APC
Samu kari