Jam'iyyar APC
Daya cikin masu neman tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana dalilin da yasa wasu masu neman takarar suka yi fom. Okorocha ya
Kashim Shettima, tsohon gwamnan Borno, ya ce zai zama “bala'i” ga jam’iyyar APC idan ba a zabi Bola Tinubu ba, tsohon gwamnan Legas a matsayin dan takarar shuga
Shugaban ƙungiyar gwamnonin tarayyan Najeriya kuma gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi, ya ƙaryata batun da ke yawo cewa ya janye wa mataimakin shugaban kasa takara.
Kwamitin tantance 'yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya kori mutane 10 da za su fafata a zaben fidda gwani da za a yi a mako mai zuwa idan Allah ya ka
Dan takarar shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa yanzu lokaci ne da Yarabawa za su kawo shugaban Najeriya na g
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da tsarin kato bayan kato wajen zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na zaben 2023 sabanin yadda tayi.
Gwamnoni za su yaki ‘Dan takarar da Muhammadu Buhari zai fito da shi a zaben Shugaban kasa. Labari na zuwa ana shirin kin goyon bayan wanda Buhari zai tsaida.
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya kuma mai burin zama gwamnan Oyo, Chief Adebayo Adelabu, ya fice daga jam'iyyar APC ya koma Accord Party (AP).
A jiya ne Bola Tinubu ya fito da abin da ke cikinsa, ya fadi yadda Buhari ya nemi ya zama mataimakinsa. Tinubu ya bayyana cewa Bukola Saraki su ka yake shi.
Jam'iyyar APC
Samu kari