Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya sha alwashin ba zai sake ya janyewa wani dan takara a zaben fidda gwani na shugaban kasa
'Yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC daga yankin Kudu maso Gabas sun rubuta wasika zuwa ga shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), domin
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, a ranar Talata ya yi gargadin cewa jam'iyyar APC za ta tsinci kanta a rikici idan kwamitin gudanarwa na jam'iyyar ta hana shi
APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa da ke gudana a wannan rana.
Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun kara dage jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar a zaben fidda gwanin shugaban kasa zuwa
Wani rikivi da ya ɓatke a kofar shiga filin babban taron APC ya jawo jami'an tsaro sun fara harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa yan jarida da wasu mambobin AP
Kabir Gaya ya shaidawa manema labari cewa an zaftare ragowar Yan takaran APC, Bola Tinubu da Yemi Osinbajo rak suka rage. A cikinsu za a samu 'dan takara a 2023
Gwamna Bello, wanda yana daya daga cikin ’yan takara 23 a jam’iyyar, ya ce akwai makarkashiyar da ake shirya masa, inda ya zargi gwamnonin APC na Arewa da wasu
Wasu daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a APC sun yi watsi da sunayen yan takar da gwamnoni suka mika wa Shugaba Buhari don ya zabi magajinsa daga ciki
Jam'iyyar APC
Samu kari