Jam'iyyar APC
Da alama tsugune bata kare ba a jam'iyya mai mulki, ana kamo can wani gun na balle wa, wani ɗan majalisar wakilan tarayya daga Oyo ya tabbata da ficewa daga APC
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunan Kabir Ibrahim Masari, a matsayin abokin takararsa. Legit.ng ta kawo maku wasu muhimman abubuwa game da Masari.
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti, mazauna jihar wadanda suka yi magana da Legit.ng sun bayyana yan takarar da suka fi so a cikin wadanda ke neman kujerar gwamn
Shugaban jam'iyya mai mulki ta kasa, Sanata Adamu, ya ce nasara na tare da APC a babban zaɓen 2023 saboda ɗumbin goyon bayan da take samu daga wurin yan Najeriy
Deji Adeyanju, dan gwagwarmayar siyasa kuma shugaban kungiyar 'Concerned Nigerians' ya ce akwai bukatar dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya fada y
Jigon APC, Sanata Ibikunle Amosun ya ce ganin goyon bayan da Bola Ahmed Tinubu ya samu daga Gwamnoni, ya sa shi fasa takaran da ya ci buri tun shekarar 2020.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu, ya ayyana sunan Alhaji Kabir Ibrahim Masari a matsayin abokin takararsa a zaben shuga
Hatsaniya ta barke a hedkwatar jam'iyyar APC na kasa da ke Abuja, a yayin da wasu gungun matasa suka shigo harabar jam'iyyar suna wakokin nuna kiyayya ga shuga
Sanata Smart Adeyemi wanda ya wakilci Kogi West a Majalisar Tarayya, ya bada kujerun Makka ga mutum biyar cikin daligets din da ya bawa kudi amma ba su zabe shi
Jam'iyyar APC
Samu kari