Jam'iyyar APC
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake caccakar abokin hamayyarsa Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2023 mai zuwa.
Yayin da babban zaɓe ke ƙara matsowa, jam'iyyar LP a birnin tarayya Abuja ta samu samu cigaba yayin da wasu mambobin APC da PDP suka sauaya sheƙa zuwa cikinta.
Wani malami mai tsanain tsaurin kishin addinin Kirista Rt. Rabaran Olusola Akanbi, a karshen mako ya ce mabiya addinin kirista a kasar nan ba za su goyi baya.
Gwamnan jihar Ekiti, ya yi kira ga Kiristocin kasar nan su ajiye batun addini a gefe, su zabi ‘yan takaran APC domin ba ayi watsi da kirtsoci a jam’iyyar ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi sabon mai ba shi shawara a kan harkokin majalisar tarayya, ya dauko Nasiru Baballe Illa wanda tun zaben 2015 ya rasa kujerarsa
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake jajanta wa tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Adamu Muazu kan kisan da ‘yan bindiga suka yi wa dan uwansa...
‘Yan bindiga sun harbe Mai ba Shugaban Majalisa shawara a Delta. Da yake abin ya auku ne a cikin dare, sai safiyar Lahadi aka tsinci gawar Makanaki cikin dare.
Gwamna Hope Uzodinma na jahar Imo ya ce ba zai ƙasa a guiwa ba wajen tankwara ko me ya zo gabansa har sai sun tabbatar da zaman lafiya a ya dawo daram a yankin.
Zaɓen 2023 na kara matsowa yayin da kowace jam'iyya ke ƙara shirya wa, shugabar matan APC ta ƙasa ta karbi masu sauya sheƙa 20,000 a mahaifarta a Kuros Riba.
Jam'iyyar APC
Samu kari