Jam'iyyar APC
Bishof Igbokwe Prince yana cikin Fastocin da suka halarci bikin kaddamar da Kashim Shettima, ya yi bayanin abin da ya sa suke goyon bayan tafiyar APC a 2023.
Bincike ya nuna cewa, da yawa daga cikin Sanatocin sun sha kaye ne a zaben fidda gwani, wasu kuma bayan sun sha kaye, sun sauya sheka zuwa jam’iyyu daban-daban.
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na can na ganawa da wata tawaga ta jiga-jigan jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Buhari ya bukaci al’ummar kasar nan da su zabi APC a zabe mai zuwa domin tabbatar da dorewar harkokin siyasa, da kwanciyar hankali a kasar nan.
Kashim Shettima, abokin takarar Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023 ya ce su dena takaita tunaninsu kan addini yayin zaben shug
Wasa matasan Najeriya sun fara wani gasa da suka yi wa lakabi da #BishopChallenge domin zolayar jam'iyyar All Progressives Congress, APC. Hotuna da mutane da
Kungiyar Kiristoci Najeriya, CAN, ta nesanta kanta daga kaddamar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC, Sanata Kashim Shettima, tana cewa
Rikicin jam'iyya mai mulkin jahar Kaduna ta tsinci kanta cikin sabon rikici yau Alhamis, yayin manyan masu faɗa aji na APC har su 15 suka fice daga inuwarta.
Za a ji Alkali ya karbi korafi, ya amince Bola Tinubu ya fuskanci shari’a a kan zargin yin karya ga hukuma a lokacin yana Gwamnan jihar Legas tun shekarar 1999.
Jam'iyyar APC
Samu kari