Jam'iyyar APC
Shugabar mata ta jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, ta ce sam babu shugabanci nagari a PDP, dole ta sauya sheka.
Mataimakin direkta na kungiyoyin tallafi na kwamitin kamfen din yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC a Arewa maso Gabas, Cif Sunny Sylvester Monieda
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi alkawarin magance matsalar ambaliyar ruwa da ta addabi al’ummar jihar Kogi da zaran ya ci zabe.
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, wasu jiga-jigan jamiyyar All Progressives Congress, APC, na hannun daman Amaechi sun rika fita daga jam'iyya
Kotun tarayya dake zamanta a Ilorin, jihar Kwara, ta soke zaben fidda gwanin ya ba bawa Raheem Olawuyi nasara a matsayin dan takarar APC na mazabar a zaben 2023
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar na cikin tattaunawa da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce za ta kaddamar da yakin neman zabenta na shugaban kasa na 2023 a Jos, babban birnin Jihar Plateau, hakan na zuwa ne
Jam'iyya mai gwamnati All Progressives Congress APC ta fitar da jadawalin yakin neman zabenta na tafiye-tafiye daga Nuwamba zuwa watan Febrairu da za'ayi zabe.
Shugabancin jam’iyyar APC na kasa ya jadadda cewa jam’iyyar na zaune lafiya kuma babu wani rikici kamar yadda ake ta rade-radi gabannin babban zabe na 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari