Jam'iyyar APC
Za a ji cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana harin kuri’u miliyan 15 daga mutanen Kudu maso yamma. Manyan Yarbawa 10, 000 za su marawa takarar Bola Tinubu baya.
Yayin da ake ta shirin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Kuros Riba rikici ne ke neman kai jam'iyyar APC mai mulki ƙasa, wani jigo yace zai wa PDP a 2023.
Bola Tinubu ya yi bayanin abin da ya sa bai halarci zaman da aka yi da masu takara ba. Sanarwar ta fito ta ofishin Kakakin Kwamitin yakin zaben shugaban kasa.
Femi Fani-Kayode ya bayyana cewa 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na da isasshen lafiya.
Duk da babu jituwa tsakanin Atiku Abubakar da wasu Gwamnonin jihohin PDP, amma an fahimci cewa duk wannan rigima, Bola Tinubu bai cikin lissafin Okezie Ikpeazu
Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, ya ce har gobe shi dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne kuma babu dalilin barinta.
Jam'iyyar PDP ta samu babban koma aya yayin da was manyan jiga-jiganta suka sauya sheka zuwa jam'iyya mai ci ta APC. Jam'iyyun siyasa na fuskantar sauya sheka.
Abubuwa na ƙara dagule wa jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Sakkwato yayin da a yau Lahadi aka ƙara jiyo wasu mambobinta da yawa sun tattara kayansu zuwa APC.
Gabannin 2023,. jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi babban kamu a jihar Zamfara inda mambobin Peoples Democratic Party (PDP) 1000 suka dawo cikinta.
Jam'iyyar APC
Samu kari