Jam'iyyar APC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Neja, (NSIEC), tace jam'iyyar APC mai mulkin jihar ta lashe kujerun ciyamomi 25 da zaɓen da ya gudana ranar Alhamis 10.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shugabancin Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC, kamar an yi an gama ne a yankin arewa.
Hukumar zabe wato INEC, ta umurci al'umma su yi watsi da wani rahoto da ake ikirarin ta fitar na cewa tana binciken Bola Tinubu kan zargin safarar muggan kwaya.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa ya zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party da kawo rashin aikin yi Najeriya
Mohammed Abdulkadir Isa, mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya riga mutu. Ya rasu ranar Juma'a a asibiti
Wasu jiga-jigan mambobin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, sun fita daga jam'iyyar sun koma jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Delta.
New Nigerian People’s Party (NNPP) tana so Buhari Ya Ja-Kunnen Gwamnonin APC. Za a ji cewa dalili kuwa shi ne harin da APC ta kai wa tawagar PDP a jihar Borno.
Mabiya addinin KIrista a Nigeria na arewacin kasar na kuka bisa ga yadda aka maida su saniyar ware wajen fitar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Kotun tarayya dake jihar Rivers ta sake jefa jam'iyyar APC a jihar cikin halin tasku inda ta soke takarar wasu yan takaran majalisar 16 kan zaben fidda gwanin.
Jam'iyyar APC
Samu kari