Jam'iyyar APC
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu gwamnonin Arewa sun taro domin kaddamar kamfen Bola Tinubu a yankin Arewa maso mYammacin Najeriya a yau Talata a Kaduna.
Jam'iyyar PDP ta yi babban kamu a jihar Nasarawa, jiga-jigan APC 10,000 ne suka sauya sheka zuwa PDP a ajihar Nasara. APC na yawan rage mambobi a kwanan nan.
Bode George ya ce babu hujjar da ke nuna ‘Dan takaran APC, Tinubu daga Legas ya fito, sannan ya nuna idan ba a canza shugaban PDP ba, ba zai zabe ta a 2023 ba.
Wata kotu ta kwace kujerar shugaban karamar hukuma jim kadan bayan rantsar dashi a matsayin shugaban karamar hukumar Chanchaga ta jihar Neja a Arewacin kasa.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zabe mai zuwa ya dauki alkawarin kawo karshen yan bindiga a Birnin Gwari da arewa baki daya.
A ranar Litinin da ta gabata, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da yakin neman zarcewarsa. Buratai da Ali Modu Sheriff sun goyi bayansa.
Kungiyoyi da shugabannin addinin kiristanci sun gudanar da taron addu'a na musamman a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo don nasarar Bola Tinubu a 2023.
Jam’iyyu za su so su hana Jam’iyyar NNPP samun nasara a Kano. Rahotanni na zuwa cewa matasa da magoya bayan APC da LP suna ta yin zaman siyasa na musamman.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya kai ziyara karamar hukumar birnin gwarin Kaduna don jajantawa al'ummar garururwar.
Jam'iyyar APC
Samu kari