Jam'iyyar APC
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Ahmed Musa Ibeto, ya yi murabus daga Jam’iyyar APC da kuma kwamitin yakin zaben shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki.
Mike Msuaan, direktan tattara matasa na kwamitin kamfen din Tinubu/Shettima ya koma ga Allah, ya tafi kan dutse yayi azumin kwana 7 da addu'a don nasarar Tinubu
‘Dan takaran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya ce lafiyarsa kalau. Bola Tinubu ya musanya rade-radin rashin lafiya, ya fadi abinda ke nuna koshin lafiyarsa.
A zaben shekarar nan, Olusegun Obasanjo yana tare da LP da Peter Obi. Amma idan za a tuna, goyon bayan da Obasanjo ya ba Atiku Abubakar a 2019 bai cece shi ba.
Sanatan Sokoto ya fadi sirrin damkawa Bola Tinubu tikitin Jam’iyyar APC. Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi bayani ne da ya hadu kabilu dabam-dabam a gidansa.
Jam'iyyar PDP ta sake samun nasara a jihar Sokoto, jigon siyasan APC ya sauya sheka zuwa PDP. Wannan jigon APC dai suruki ne ga ministan Buhari wato Dingyadi
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dawo daga kasa mai tsarki. Ya ziyarci kasar ne domin yin Umra yayin da zabe ke gabatowa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu na da cikakken lafiya, inji abokin takararsa Kashim Shettima. Ya fadi haka ne yayin wata tattauna.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani Kanar din soja tare da wasu 'ya'yansa biyu a wani yankin jihar Zamfara. Rahoto ya bayyana abin da ya faru.
Jam'iyyar APC
Samu kari