Jam'iyyar APC
Gabannin zaben gwamnoni na ranar Asabar, 18 ga watan Maris, jigon APC a jihar Gombe, Jamilu Gwamna ya ce sam shi bai yi wa al'ummar Bolari barazana da kisa ba.
Jam'iyyar Accord Party ta nuna goyon bayanta ga takarar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar APC, Babajide Sanwo-Olu, a zaɓen gwamnan da za a gudanar ranar Asabar.
Jigo a APC, Hajiya Sa’adatu Garba Dogon Bauchi ta bukaci Asiwaju Tinubu da ya nada Hon. Abiodun Faleke a matsayin shugaban ma’aikatansa idan aka rantsar da shi.
Mun tattaro Gwamnoni da ‘Yan takaran da ke fuskantar babban barazanar Jam’iyyun adawa. Babu tabbacin APC za ta zarce a Jihohin Kano, Kaduna, Katsina da Kebbi
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa na cikin tsaka mai wuya gabannin zaben gwamna na ranar Asabar, 18 ga watan Maris yayin da jam’iyyu 4 ke shirin maja.
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party(NNPP) a zaɓen gwamnan jihar Borno, ya bayyana cewa gwamna Zulum bai yi aikin komai ba a jihar Borno.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Jam'iyyar APC
Samu kari