Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya yi nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin jihohin arewacin Najeriya (NSGF) zai shafe tsawon shekaru 4.
Ɗan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Imo, Hon. Jerry Alagbaoso, ya fice daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Honarabul Abbas Tajudden da Honarabul Benjamin Kalu sun dira a sakatariyar jam’iyyar APC da ke Abuja da wasu ‘yan majalisa 30 don taro da shugaban jam’iyyar.
Sanata Sani Musa ya musanta zargin cewa yana da hannu a ƙullin da ake ƙullawa na ganin sanata Ahmed Lawan ya yi tazarce a kujerar shugaban majalisar dattawa.
Ahmad Lawan zai fito sake neman kujerar Shugaban Majalisa. Rabuwar da aka samu tsakanin jam’iyyar APC ya jawo shugaban majalisar zai nemi ya sake yin takara.
Babbar jam’iyyar adawar Najeriya ta PDP ta rasa dan takararta na kujerar dan majalisar wakilai, manyan shugabanni da kuma dubbam magoya bayanta a jihar Ondo.
Mai yuwuwa zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa wasu jiga-jigan 'yan adawa a gwamnatinsa bayan rantsarwa ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya rushe majalisar zartaswan gwamnatinsa yayin da yake shirye-shiryen barin Ofis ranar 29 ga watan Mayu, 2023
Shahararren Gwamna a Arewa ya karyata zargin cin dunduniyar zababben Gwamnan da ya ci zabe. Mai girma Gwamna mai shirin barin-mulki ya tona masu hada rikici.
Jam'iyyar APC
Samu kari