Jam'iyyar APC
Ana ci gaba da shari'a tsakanin Peter Obi, Atiku Abubakar da Bola Tinubu a kotun zabe bayan kammala zaben shugaban kasa a Najeriya cikin watan Faburairun bana.
Jam'iyyar APC a jihar Kogi ta dakatar da shugabanninta a ƙaramar hukumar Igalamela/Odolu, bisa zargin su da yi mata zagon ƙasa domin ganin ta rage ƙarfi a jihar
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya shawarci ƴan takarar shugabancin majalisa ta 10, da su mutunta matsayar jam'iyyar APC da ta Asiwaju Bola Tinubu.
Abdulmumini Jibrin ya bayyana yadda Ganduje ya amince da ganawar Tinubu da Kwankwaso a makon da ya gabata don tattauna wasu batutuwa masu karfi gaske na siyasa.
Jam'iyyar APC karkashin Ganduje a jihar Kano ta ce wasu 'yan adawa na ta kokarin tabbatar da an samu tsaiko a tsakanin gwamnan jihar da kuma shugaban kasa.
Wasu 'yan jam'iyyun adawa a Najeriya za su iya samun nasarar shiga a dama dasu a mulkin zababben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda wasu dalilai a kasa.
Mataimakin kakakin jam'iyyar APC na ƙasa, Murtala Yakubu Ajaka, ya yi murabus daga kan mukaminsa bayan ya fice daga jam'iyyar. Murtala ya koma jam'iyyar SDP.
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce yana aiki a gabansa a matsayin na Sanatan Kaduna ta tsakiya shiyasa bai yi murnar samun nasarar zaɓe ba.
Ahmed Idris Wasr, ɗaya daga cikin yan takarar kakakin majalisar wakilan da ke shirin gwabzawa da wanda Tinubu ke so, ya ce bai janye wa kowa takara ba har yau.
Jam'iyyar APC
Samu kari