Jam'iyyar APC
An kawo abubuwan da za su faru idan Abba Kabir Yusuf ya sauya-sheka daga NNPP. Za a zama babu wata jam’iyya mara rinjaye kenan a majalisar dokokin Kano.
Shugaban gwamninin APC kuma gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana muhimmancin jihar Kano a siyasar Najeriya bayan Ganduje ya roki Abba Kabir.
A ranar Alhamis, 25 ga watan Janairu ne tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya jagoranci taron masu ruwa da tsaki.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta bayyana matsayarta kan sabon mataimakin gwamnan da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya nada a jihar domin taya shi gudanar da mulki.
Yayin da Abdullahi Umar Ganduje, tsohon kwamishinansa ya fadi ra'ayinsa. Muazu Magaji Dansarauniya ya kawo shawarar ayi wa jam’iyyar APC garambawul a reshen Kano.
Kotun Koli ta raba gardama kan takaddamar zaben jihar Rivers inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Siminalayi Fubara na jam'iyyar PDP yayin da ta yi watsi da karar APC.
Kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto, inda ta yi watsi da daukaka karar da Saidu Umar na jam'iyyar PDP ya yi.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa Kotun Koli ta tabbatar da Agbu Kefas matsayin zababben gwamnan jihar Taraba, ta yi watsi da karar NNPP .
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Sokoto a yau Alhamis 25 ga watan Janairu tsakanin jam'iyyun APC da kuma PDP a jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari