Delta
Kotun zabe ta shirya tsaf zata karanto hukuncinta kan zaben gwamnan jihar Delta wanda gwamna Sheriff Oborevwori ya samu nasara a watan Maris, 2023.
Wani babban fasto na cocin Zion Ark of Covenant Int’l Bible Church Inc., fasto Victor Great, ya kasa taka ƙafafunsa bayan ya kwashe kwana 21 yana azumi.
Babbar kotu da ke zamanta a jihar Delta ta ba da belin 'yan luwadi 69 da aka kama su na auren jinsi a jihar a watan da ya gabata kan kudi Naira dubu 500.
Wani ginin Otal da ake kan ginawa mai bene 20 ya ruguje da yammacin ranar Alhamis a Asaba, babban birnin jihar Delta, kusan mutane Takwas suka jikkata.
Kotun daukaka kara ta rusa nasarar da dan majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya yi na jam'iyyar PDP, kotun ta bai wa Ngozi Okelle ta jamiyyar Labour nasara.
Kotun sauraron kararrakin zaben NASS ta ayyana zaben sanatan mazaɓar Delta ta tsakiya a matsayin wanda bai kammalu ba, ta baiwa INEC umarnin ƙarisa zaɓe.
Wani matashi ya farmaki Faston cocinsu tare da sara masa adda har sai da ya kashe shi har lahira a jihar Delta, rundunar 'yan sanda ta bazama neman shi.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Delta ta tsige Thomas Onowakpo na jam'iyyar APC daga kujerar sanata mai wakiltan Delta ta kudu.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya naɗa abokin fafatawarsa a zaben gwamna karkashin NNPP da wasu mutane 8 a matsayin masu bada shawara ta musamman.
Delta
Samu kari