Delta
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci dattawa da kuma sarakunan kauyen Okuama da ke jihar Delta da su zakulo wadanda suka aikata wannan ta'asar a jihar.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai halarci jana’izar sojojin Najeriya da aka kashe a yankin Okuama da ke karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta.
A ranar Laraba, 27 ga watan Maris, 2024 za a gudanar da jana'izar sojojin da aka kashe a jihar Delta. Mun tattaro muku abubuwan da ya kamata ku sani kan jana'izar.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da hotunan jami'an 'yan da aka kashe a wani harin kwanton bauna da aka musu a cikin dajin Ohoro da ke jihar Delta.
Wani soja dan asalin jihar Delta mai suna Egitanghan G ya sha alwashin cewa za su dauki fansa kan kisan sojoji 17 da wasu bata gari suka yi a jihar Delta.
Wani matashi ya yi bidiyo inda ya fadi dalilin da ya sa aka kashe sojoji a kauyen Okuama na jihar Delta. Matashin ya ce ba wanzar da zaman lafiya suka je ba.
Yayin da ake ci gaba da bincike makasudin kisan sojoji a jihar Delta, Majalisar Dattawa ta sanya labule da hafsoshin tsaro domin kawo hanyar bincika lamarin.
Olorogun Sleek Oshare, wani shugaban al'umma a jihar Delta, ya ce rikicin gona ne ya jawo aka kashe sojoji a jihar. Ya roki gwamnati da ta gudanar da sahihin bincike
Majalisar dattawa dattawa ta buƙaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta biya diyya ga iyalan sojojin da aka kashe a Delta tare da kamo wadanda suka aikata laifin.
Delta
Samu kari