Daurin Aure
Wata kyakkyawar budurwa ta fito a kafar sada zuzmunta, ta nuna tana kaunar wani matashi, lamarin da ya ba kowa mamaki. Ta nemi ya kula ta, amma ya ki kulata.
Wata budurwa mai suna Fatima ta fitar da hirarsu da saurayi da ta aura. Ya fara da yi mata barka da Sallah ne watanni bakwai da suka gabata, yanzu sun amarce.
Jarumar BBNaija ta bayyana cewa, bata son aure, amma tana kaunar tara 'ya'ya da kuma kudi idan za ta samu saurayin da za su yi hakan tare, ta fadi sharadi.
An nemi wata amarya an rasa, ana ta jiran isowarta. Jama'a da dama a kafar sada zumunta sun yi martani mai daukar hankali kan wannan lamari mai ban mamaki.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da tace babu wanda ya isa ya daga bikinta, ta zo wurin biki da ciwo a kafarta. Ta ce tana kaunar mijinta sosai ba kadan ba.
Wani bako a wurin biki ya baiwa jama'a mamaki bayan ya kai wa amarya da ango gudumawar itace a ranar aurensu. Sun dinga dariya inda suka dauka hoto tare dashi.
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Wata kyakkaywar budurwa ta ba da labarin halin da ta tsinci kanta bayan ta yi tafiya tare da yan uwanta zuwa wani bikin aure da aka shirya yi a wata mai kamawa.
Daurin Aure
Samu kari