Daurin Aure
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Wata kyakkaywar budurwa ta ba da labarin halin da ta tsinci kanta bayan ta yi tafiya tare da yan uwanta zuwa wani bikin aure da aka shirya yi a wata mai kamawa.
Mafi yawancin kasashe sun hallastawa maza auren mata 1 ko fiye da hakan, kasashe kadan ne suke yarda mata su auri maza fiye da daya, abin da ake kira Polyandry.
Wani mutum dan Najeriya ya shiga cikin damuwa bayan matar da zai aura ta yi watsi da shi a yayin da ake daf da daura musu aure a bainar jama'a inda ta fara kuka
Duk da banbancin shekaru 60 dake tsakaninsu, wani matashi dan shekara 25 ya shiga rumbun soyayya da wata tsohuwa yar shekara 85 mai suna Thereza. Thereza da Muy
Taron daurin aure ya rincabe da rikici sakamakon fadan da ya kaure tsakanin amarya da ango a nahiyar Asiya ana tsaka da gudanar da taro, ta maresa shima ya rama
Ango ya fasa auren budurwarsa bayan da ya gano tana da 'ya'ya biyu kuma ta boye bata fada masa ba. Wannan lamari dai ya ba da mamaki, mutane da dama magantu.
Wata matar aure ta ba da mamaki yayin da tace ta gaza gane kan mijinta tun bayan da budurwar mijin ta daina kira ko turo masa sakon tes. Jama;a sun yi martani.
Daurin Aure
Samu kari