Kotun Kostamare
An gurfanar Abdulmalik Tanko a wata kotun majistare da ke jihar Kano domin amsa karar kisan da yiwa dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar, yar shekara biyar..
Wata babban kotu mai zaman ta a Bauchi, ta yanke wa wasu matasa uku hukuncin daurin shekaru 17 a gidan gyaran hali saboda aikata fashi da makami a shekarar 2018
Ogun- Wani matashin saurayi da bai wuce shekara 24 ya gurfana gaban kotu bisa zargin jefa budurwarsa cikin haɗari bayan ya ɗirka mata juna biyu a jihar Ogun
Wata babbar kotu dake zamanta a Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti, ta yanke wa wani koraren sojan Najeriya hukuncin kisa ta hanyar rataya kan fashi da makami
Yayan da tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya mutu ya bari, sun gurfanar da kawun su a gaban kotun bisa kokarin yi musu karfa karfa kan gadonsu.
Sakataren watsa labarai na jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) Publicity Secretary, Jihar Ebonyi, Chika Nwoba, ya yanke jiki ya fadi a kotu, The Nation ta
Wata mata ta maka mijinta a kotu saboda rashin cikakken kulawa da ita da 'ya'yan ta. Ta ce sam ba ya basu kudin abinci, N200 yake basu su ci abinci a rana.
Wata matar aure mai yara uku, Olamide Lawal, a ranar Juma'a ta roki kotun Kwastamare da ke zamansa a Mapo, Ibadan, ya raba aure tsakaninta da mijinta, Saheed La
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Magajin Gari, Kaduna ta umurci wata matar aure mai suna Rahma Usman ta kwashe kayanta ta fice daga gidan tsohon mijinta Abdul
Kotun Kostamare
Samu kari