Jihar Cross River
Wani ɗan majalisa daga jihar Kogi a Najeriya ya yi kira gwamnan jihar rivers, Nyesom Wike da ya fito takarar shugabancin kasar nan a babban zaɓen dake tafe
Ministan sufuri Rotimi Amaechi tare da me ɗakinsa Dame Judith Amaechi sun sabunta katinsu na zama cikakkun 'yan jam'iyyar APC a runfar zaɓen su ranar litinin.
A sansanin NYSC na jihar Kuros Riba, an samu 'yan bautar kasa 13 da suka kamu da Korona. Zuwan 'yan bautar kasa jihar ya jawo hau-hauwar adadin masu cutar.
Malaman firamare da a ka rage musu girma a Jihar Cross River, Calabar sunyi zanga-zangar rashin albashin na tsawon shekaru har shida bayan rage musu girma.
Tsagin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Igo Aguma ke jagoranta a jihar Rivers ta dakatar da ministan sufuri kuma tsohon gwamnan Jihar Rivers, Rotimi
Mashahurin shugaban yan fashi a Jihar Cross River, Kingsley Utomobong, da tawagar sa sun shiga komar yan sanda bayan kisan mataimakin kwamishinan yan sanda, Egb
Gwamnan Jihar Cross Rivers Farfesa Ben Ayade ya ce galibin matan jami'a da ake latsa wa daƙiƙai ne kamar yadda The Nation ta ruwaito. Ya bayyana hakan ne yayin
INEC ta ce dan takarar jam’iyyar of People’s Democratic Party (PDP), Odey, ne ya lashe zaben cike gurbi na sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa.
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake kyautata zaton cewa 'yan fashi ne sun hallaka babban jami'an dan sanda mai mukamin mataimakin kwamishina, Egbe Edum, a hanyarsa
Jihar Cross River
Samu kari