Jihar Cross River
'Yan majalisun jiha ƙarƙashin jam'iyyar adawa PDP a jihar Cross Rivers, sun shigar da karar kakakin majalisa a kotu kan zargin karkatar da wasu hakkokinsu.
Kwanan nan, tsoffin shugabannin PDP na jiha uku, waɗanda ake ganin sune ke da alhakin kai jam'iyyar ga nasara daga 1999 zuwa 2015 sun sauya sheka zuwa APC.
Jama'a sun cika da mamaki bayan Shugabar karamar hukumar Obanliku na Kuros Riba, Evangelist Margaret Inde, ta baiwa manoma tallafin fatanya, adda da doya daya.
Evangelist Margaret Inde, Shugaban karamar hukumar Obanliku a jihar Cross Rivers, ta rabawa sabbin manoma tallafin doya da fatanya da adda, daya-daya a matsayin
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River ya ƙashe kyautar gwamnan da ya fi jin kai da tausayin talakawa, hukumar NCFRMI ce ta mika masa kyautar a birnin Abuja.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya dauki burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 zuwa mataki na gaba ta hanyar kaddamar da wani shirin tallafawa.
Hukumar EFCC ta samu nasarar daure wasu ma'aikatan banki da suka dage suka cinye kudin wani mamaci da ke ajiya a bankinsu. An yanke hukuncin daurin wata uku.
An kaiwa tsohon mashawarci na musamman ga Gwamna Ben Ayade na jihar Cross Rivers, Cif Marki Obi, hari a garinsu da ke karamar hukumar Boki na jihar, Daily Trust
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River, ya bayyyana cewa kyawawan halayen shugaba ƙasa, Muhammadu Buhari, da kirkinsa ne suka janyo hankalinsa zuwa jam'iyyar APC
Jihar Cross River
Samu kari