Cikakken Bincike
A yayin da aka shiga shekarar 2024, Legit Hausa ta yi nazari kan wasu fasahohi da mutum zai koya a yanar gizo don neman aiki tare da samun kudi da su.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar kama wani makanike mai suna Adedamola Oluwaseyi da zargin siyar da kayan motar da aka kawo masa gyara a Legas.
Akalla daliban firamare 18 ne su ka kamu da tsautsayin amai da gudawa bayan cin abincin kyauta na gwamnatin jihar Osun da ta ke bayarwa, gwamnatin ta yi martani.
Sanatoci sun fara binciken yadda Gwamnati ta kashe Naira Tiriliyan 11 a shekaru 13. An yi ta kashe kudi daga zamanin marigayi Ummaru ‘Yar’adua zuwa yau.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama wani Fasto mai suna Oyenekan Oluwaseyi da wasu mutane uku da kokon kan Adam don yin tsafi na samun kudade.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wasu mutane shida kan zargin yunkurin sace taragon jirgin kasa a Maiduguri babban birnin jihar a yau Asabar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta bayyana ainihin dalilin mutuwar Mohbad inda ta ce sun yi fada da babban abokinsa ne Primeboy inda ya samu rauni a kansa.
Dubun wani dan sanda, Yusuf Anas ya cika bayan ya bayyana kansa a matsayin jami'in rundunar da kuma tura sakon bogi na biyan kudin wata waya da ya siya a jihar Ondo.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani matashi kan zargin kulle mahaifansa a daki tare da tafka musu mummunan sata, abin da ya sata har da mota da wayoyin salula.
Cikakken Bincike
Samu kari